fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Idan naje kwanciyar aure da matata, da na tuna ‘yan gudun hijira sai mazakutata ta kwanta>>Gwamna Ortom

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, idan ya je kwanciyar aure da matarsa, da ya tuna mutanen dake sansanin ‘yan gudun hijira sai mazakutar tasa ta kwanta.

 

Yace lamarin matsalar tsaro a jiharsa na hanashi bacci.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya yadu sosai a shafukan sada zumunta.

He added: “Even when I’m on top of my wife and I remember the people in the IDP camp…”

 

Those in the crowd added, “It goes flat” and Ortom smiled in agreement.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *