fbpx
Friday, May 14
Shadow

Idan Najeriya ta yi kuskuren zaben shugaban da bai dace ba a 2023 za’a shiga matsala>>Dogara

Tsohon kakakin majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa, Odan Najeriya ta yi kuskuren zaben Shugaban da bai dace ba a shekarar 2023 to akwai matsala.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron bikin yaye daliban jami’ar Achievers dake jihar Ondo. Dogara yace, abinda ke faruwar na matsalar tsaro tun tuni an yi gargadi akansa amma rashin daukar mataki yasa ya kazance.

 

Yace yanzu kuma ga yankin kudu maso yamma da kudu Maso Gabas sun dauki zafi. Da haka yace nan gaba ya kamata a zabi Shugaba n da ya dace.

“Make no mistake, if we dare get it all wrong in 2023, we would have succeeded in hastening the days of the first four – the famous horsemen of the apocalypse on ourselves – days that will be marked by conquest, war, famine and death. May God forbid,” the former speaker said.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *