fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Idan shugaba Buhari da kanshi zai zo kareku, Wallahi sai mun kawo muku hari>>’Yan Bindiga suka kaiwa wani kauye takardar barazana

‘Yan Bindiga a jihar Sokoto, sun kaiwa wani kauyen karamar hukumar Dange/Shuni dake jihar takardar barazanar hari.

 

‘Yan Bindigar sun bayyana cikin wata wasika da suka rubuta da hausa suka ajiye a karkashin wata Bishiya.

 

Sun bayyana garuruwan Shuni, Kwanar Kimba, Rikina da Dange a matsayin wadanda zasu kaiwa harin.

 

Sun kuma ce koda sojoji miliyan daya za’a kawo ba zasu hanasu kai harin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *