fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa zai sa PDP ta yi nasara a zaben shekarar 2023, yana goyon bayan hakan.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC Pidgin inda ya kara da cewa dalilin da yasa har yanzu PDP bata bayyana daga inda dan takarar shugaban kasarta zai fito a shekarar 2023 ba, suna ta tsare-tsare ne.

 

Ya kuma ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na APC ba ko da kuwa dan jihar Rivers ne.

“I am from Southern part of Nigeria. I will be happy if power returns to the South, but if PDP will win the 2023 presidential election by zoning the presidential ticket to the North, I will not be opposed to it”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *