fbpx
Monday, May 10
Shadow

Idan ‘yan Arewa suka yadda aka cire Pantami daga Mukaminsa to sunji Kunya Wallahi>>Malamin Addinin Islama daga Kudu

Wani malamin Addinin Islama daga kudancin Najeriya wanda kuma Shine Shugaban kungiyar, Jamaat Taawunil Muslimeen, ya bayyana cewa ‘yan Arewa zasu ji Kunya idan suka yadda aka sauke Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Ya bayyana cewa komai a Najeriya an siyasantar dashi ana kuma saka banbancin Addini a cikinsa.

 

Yace da Najeriya ta yi amfani da shuwagabannin ta tun na farko irin su Sir, Ahmadu Bello da Tafawa Balewa, MKO Abiola da sauransu da tuni kasar ta ci gaba, ba a Africa ba kawai ba, har ma da sauran kasashen Duniya, yace amma duk shugaban da ya zo ya kawo ci gaba, sai a rika nema bata masa suna, musamman ma idan Musulmi ne.

 

Yace masu sukar Pantami sune fa masu cewa Shugaba Buhari na nema Musuluntar da Najeriy, yace da haka idan ‘yan Arewa suka bari aka sauke Pantami to lallai sun ji Kunya.

 

Yace shin me yasa ba’a zargi kasar Amurka da cewa tana goyon bayan ‘yan ta’adda ba yayin da ta yi sulhu da ‘yan Taliban? Yace duk wanda bai da shirin amincewa da tsarin hada layin wayarsa da NIN to ya fice daga kasar Amma dai Pantami ba zai sauka daga mukaminsa ba.

https://www.facebook.com/797739740293898/posts/4035882453146261/

If Pantami Resigns The Northerners Should Hang Their Heads In Shame-Ameer Ta’awun
#officeoftheameertaawun

Everything in Nigeria today is no more about politics. Whatever you see that happens or is happening has religious undertones and its truth is obvious, even to the blind.

Nigeria would have become a prosperous nation. It would have been a model, not only for Africa but also the world at large if she had made good use of all her best, like Ahmadu Bello, Tafawa Balewa, M.K.O Abiola and the rest. But it has become our custom to always reward our best with evil and something unpleasant, (especially, when those best happened to be Muslims) which in turns, puts us in a difficult situation which seems no end.

The Pantami issue is of no difference and those behind the pull him down are the same people alleging Buhari Government of Islamisation. So, it would be a shame to the Northerners and the Nigerian Muslims (who want the best for the country) if Pantemi is pull by forces of darkness to resign as Minister.

Can we also say America is aiding terrorist by signing peace treaty with Taliban? So why the hullaballoo! Must we always lose our best to weightless criticism? Whoever that is not pleased, let him/her leaves Nigeria for us before the completion of linking National Identification Number with SIM because Pantami is not going to resign.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *