fbpx
Monday, October 25
Shadow

Ikon Allah: Mutanen dake cikin wannan motar sun fita qalau

Wannan hoton wata motace da aka yi hadari da ita, kwantena katotuwa ta fada mata.

 

Saidai mutane 3 dake cikin motar basu ji rauni ba, duk sun fita.

 

Da suka lura kwantenar zata fada musu, shine suka yi sauri cika fice daga cikin motar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *