fbpx
Saturday, April 17
Shadow

IMF na duba yiyuwar saukakawa Najeriya biyan bashi amma ‘yan Kasar na rokon kada ayi saboda ba zai amfani talaka ba

Kungiyar bada Lamuni ta Duniya, IMF da Bankin Duniya sun bayyana aniyarsu ta saukakawa Najeriya da sauran kasashen Duniya marasa karfi afuwar biyan bashi.

 

Hukumomin zasu dauki wannan mataki ne saboda zuwan cutar coronavirus wadda aka yi amannar ta taba kasashe da yawa.

 

Wadannan hukumomi na bin Najeriya bashin Biliyan kusan 14 na dala. Saidai wasu ‘yan Najeriya na ganin cewa kada a yi hakan.

 

Wasu aun hau shafukansu na sada zumunta suna bada shawarar cewa, babu amfanin da bashin kewa talaka dan haka basu maraba da wannan mataki.

 

“Worldwide cases have multiplied, and new, more contagious viral strains have emerged. At the same time, developing countries and vulnerable populations risk being left behind in the global vaccine rollout. Liquidity needs are expected to remain high in 2021 and debt sustainability outlooks have deteriorated further.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *