fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ina baiwa shugaba Buhari shawarar ya gana da Nnamdi Kanu>>Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, janar Olusegun Obasanjo ya baiwa shugaba Buhari shawarar ya gana da shugaban kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra.

 

Obasanjo yace hakan ba aibu bane kuma zai so ganin hakan ta kasance.

 

Yace kamata yayi a gana da Kanu a ji menene matsalarsu sannan kuma a samarwa matasa da ayyukan yi da inganta rayuwarsu.

“I would want to meet Kanu myself and talk to people like him, people of his age, [and ask:] ‘What are your worries?’ Not only from the southeast but from all parts of Nigeria.”

He said the Army’s “heavy boot” response to pro-Biafra sentiment is “not the solution” and added that the secession craved by IPOB, is not the way forward either.

“We need to satisfy the youth in job creation, in wealth creation, in giving them a better, fulfilled life, in giving them hope for the future. There’s no easy way out,” Obasanjo added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *