fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ina da kwarewar da zan yi maganin matsalar tsaro a Najeriya>>Shugaban Sojoji

Sabon Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Farouk Yahya ya bayyana cewa, zai iya magance matsalar tsaron kasarnan.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da kwamitin dake kula da harkar tsaro na majalisar Wakilai.

 

Shugaban Sojojin yace yayi aiki a ciki da wajen Najeriya dan haka yana da kwarewar da zai iya kawo karshen matsalar.

 

Saidai yayi maganar cewa, shekarunsa 36 yana aikin sojan wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *