fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Ina farin ciki da yanda mafi yawan ‘yan Najeriya suka gamsu da ayyukan gwamnati na>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana farin cikin yanda jama’a da yawa suka gamasu da ayyukan gwamnatinsa.

 

Yace amma wasu suna da mantuwa. Shugaban ya bayyana cewa ya kamata a samar da kotun hukunta masu cin hanci da gaggawa.

 

Yace misali mutum ne da mata daya da gida daya, amma ana zabenshi mukamin Gwamnati sai ya kara aure ya kara gidaje.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a NTA da daren yau, Juma’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *