fbpx
Friday, January 21
Shadow

Ina fatan Allah zai ji kukan mu kan matsalar tsaro>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana fatan Allah zai ji kukan ‘yan Najeriya game da matsalar tsaro.

 

Shugaban kuma ya bayyana cewa, gwamnatinsa tawa Najeriya kokari sosai akan ganin cewa matsalar tsaron ta kau.

 

Shugaban yace yankin Arewa maso yamma dake fama da matsalar tsaro za’a samu sauki nan gaba.

 

Ya bayyana hakane yayin karbar ziyarar da Shuwagabannin darikar Tijjaniyya suka kai masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *