fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ina fatan ‘yan Najeriya zasu fahimci Muna aiki tukuru dan samar da tsaro>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa na aiki tukuru dan samar da tsaro.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai a fadarsa dake Abuja bayan kammala Sallar Idi, Kamar yanda Channels TV ta ruwaito.

 

Yace akwai kayan aiki da kuma ma’aikata a hannunsu, dan haka suna aiki tukuru. Yace suna fatan ‘yan Najeriya zasu fahimci matsalar. Yace ‘yan Najeriya sun san irin halin da suka iske kasar a 2015 da kuma halin da ake yanzu, akan matsalar tsaro data tattalin arziki kuma suna iya bakin kokarinsu.

 

“With the resources and manpower available to us, we are working very hard. We are hoping Nigerians will understand the problem. Nigerians know at what stage we came in in 2015, what state we are today both on security and the economy and we are doing our best.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *