fbpx
Thursday, July 29
Shadow

“Ina jin dadin kasancewa a PSG, amma ban san ko itace tafi dacewa da dani ba”>>Mbappe

Kwantirakin Kylian Mbappe zai kare a kaka mai zuwa kuma taurarin Faransan ya bayyana cewa bai san PSG ce kungiyar data fi dacewa da shi ba.

Shekarun Mbappe 22 kacal amma ya kasance daya daga cikin zakarun yan wasan tamola, kuma har Real Madrid ta fara farautar shi.

A ganawar shi da France Football ne ya bayyana cewa yana jin dadin kasancewar shi a Paris, amma bai san ko itace kungiyar data fi dacewa da shi ba.

Kuma idan Mbappe zai sauya sheka zai fito fili ne ya fadawa Paris Saint German ba zai yaudare su ba.

Mbappe: I feel good at PSG, but is it the best place for me? I still don’t have the answer

Kylian Mbappe’s contract is set to expire next summer and the Frenchman has stated that he is uncertain as to whether Paris Saint-Germain is the best place for him.

The Frenchman is one of the world’s best players and, at the age of 22, he is a highly sought commodity with Real Madrid among those eager to sign him.

Speaking to France Football, Mbappe spoke of his happiness at PSG, but admitted that he was unsure over whether it is the ideal club for him.

If Mbappe does decide to leave PSG, he will do so face-to-face and without betraying his team.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *