fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Ina jinjinawa Shugaba Buhari sosai kan Rufe shafin Twitter >>Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump

Tsohon Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya jinjinawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari bisa rufe shafin Twitter a Najeriya.

 

Trump ya bayyana cewa, dakatar da Twitter, Nasarace ga Al’ummar Najeriya kuma dama ce ga kasar ta yi bincike kan ayyukan kamfanin.

 

Trump na da jikakka da shafin Twitter da Facebook inda a gaf fa yake sauka daga Mulki suka hanashi amfani da shafukan nasu.

 

Trump ya bayyana cewa, yaso ace shima irin wannan matami ya dauka akan Twitter a lokacin da suka hanashi amfani da shafin. Yayi kira ga sauran kasashen Duniya dasu yi hankali da ayyukan Kamfanonin Facebook da Twitter inda yace kwananna zasu ga karshensu dan kuwa wanda suka fisu karfi na nan zasu bayyana.

 

“Congratulations to the country of Nigeria, who just banned Twitter because they banned their President,” Mr Trump said in a statement issued Tuesday night.

 

Mr Trump also said he wished he had taken a similar measure when he was banned from the micro-blogging platform in January.

He called on other world leaders to take stringent aims at Facebook, Twitter and other big tech players and warned that their reign would soon be over as other competitors would emerge.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *