fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ina mika sakon ta’aziyya ga iyalan Sojojin da Boko Haram suka kashe>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan sojojin da Boko Haram ta kashe.

 

Yace janar Dzarma da Sojoji 3 sun sadaukar da rayuwarsu ga kare kasa kuma yana mika sakon ta’aziyya ga iyalansu.

 

Atiku ya bayyana hakane a sanarwar da ya fitar ta shafinsa na Twitter.

 

 

On behalf of a grateful nation, I pay tributes to Brigadier General Dzarma Zirkusu and three soldiers who paid the supreme sacrifice in the quest to keep us safe from the machinations of the enemies.

May their families be strengthened and comforted. I pray that their souls and the souls of all the soldiers who have fallen in this battle rest in peace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *