fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Ina nan ina Addu’a Allah yasa kada abinda ya faru a kasar Chadi ya faru a Najeriya>>Shugaban CAN, Rev. Ayokunle

Shugaban Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, Rev Olasufo Ayokunle ya bayyana cewa auna addu’ar Allah yasa kada abinda ya faru a Kasar Chadi ya faru a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a hirarsa sa Punch inda yace suna iya bakin kokarinsu wajan ganin a kawo karshen matsalar tsaro.

 

Yace suna zuwa fadar Shugaban kasa, sanna kwananna sun je sun ga Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai duk saboda matsalar tsaro dan haka suna iya bakin kokarinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *