fbpx
Friday, January 21
Shadow

Ina nan kan bakana dan kudu ne ya cancanci zama shugaban kasa a 2023>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa yana kan bakansa na cewa a Shekarar 2023, dan kudu ne ya kamata ya zama shugaban kasa.

 

Masari dama ya taba fadar haka a farkon shekarar nan.  Yace abinda yasa yake neman a tsayar da dan kudu takara a 2023 shine za’a samu saukin tashin tashina.

 

Masari yace duk da tsarin karba-karba baya cikin kundin tsarin mulki  amma abu ne me kyau.

 

Kuma masu kallon cewa, ‘yan Arewa sunwa harkokin kasarnan kaka gida, zasu daina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *