fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Ina sauka daga mulki da yawa daga cikin hadimaina suka gujeni>>Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaba kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana yanda yana sauka daga mulki da yawa daga cikin hadimansa suka gujeshi.

 

Ya bayyana hakane a ziyara da ya kai jihar Bauchi dan kaddamar da aikin titin da Gwamna Bala Muhammad ya gina na Sabon Kaure zuwa Jos wanda kuma ya sakawa sunan tsohon Shugaban kasar.

 

Jonathan yace Gwamna Bala duk da yanzu baya kan mulki amma ya ci gaba da zumunci dashi sannan kuma yana godiya bisa wannan karramawa da ya masa.

 

Yace ya rike mukamai da yawa tun daga mataimakin Gwamna har zuwa shugaban kasa, dan hakane yasan irin yanda wadanda ke kusa da kai ke tsere maka da zarar ka rasa mulki.

 

“Today is a very big day for me, and you know why, because it is not easy for somebody to work with you in Nigeria then, even after leaving office, that person still continues with that kind of strong relationship with you.

  1. “I have been in government for a reasonable time, I have attained a number of levels starting from deputy governor and most of our experience is that after leaving office, some of the people you think that if they don’t see you will not eat, will just forget that you even exist.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *