fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

“Ina so in sake buga wasa a karkashin jagorancin Koeman”>>Memphis Depay

Memphis Depay ya bayyana cewa yana so ya sake yin aiki a karkashin jagorancin Ronald Koeman, yayin da Barcelona ke daf da siyan dan wasa a kyauta.

Barcelona ta kammala yarjejeniya da Memphis Depay akan komawar shi kungiyar, abinda ya rage kawai shine kungiyar ta gabatar da shi a matsayin sabon dan wasanta.

 

Memphis Depay: I want to play with Koeman again

Memphis Depay has admitted that he would like to work with Ronald Koeman again, with the soon-to-be free agent on the verge of joining Barcelona.

Talks between Memphis‘ camp and Barcelona have concluded and the only thing missing is the Blaugrana‘s official announcement of the signing.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *