fbpx
Thursday, December 2
Shadow

‘Ina son Maryam Booth kuma zan biya miliyan 10 kudin sadakinta’

An samu wani bawan Allah me suna Alhaji Kawu daya fito ya bayyana cewa a shirye yake ya Auri tauraruwar fina-finan Hausa da aka watsa hoton bidiyonta na tsiraici a shafukan sada zumunta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A cikin wani bidiyo da abokiyar aikin Maryam din, Teema Makamashi ta wallafa a shafinta na sada zumunta data wa taken yanzu kika fara ganin Soyayya.

An ji mutumin na cewa a shirye yake ya biya Miliyan 10 kudin sadakin Maryam idan Zata Aureshi. Ya kuma yi Allah wadai da wadanda suka watsa hoton bidiyon batsar na Maryam inda yace Mutum yana musulmi zaka dauki dan uwanka Musulmi tsirara ka sakashi a yanar Gizo?

Kalli bidiyon jawabinshi a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *