Shugaban kungiyar dake neman kafa kasar Biafra, IPOB watau Nnamdi Kanu ya bayyana cewa babu wanda ya kamata a daure a Najeriya.
Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace indai za’awa Boko Haram da Fulani Afuwa to babu wanda ya kamata ya zama an daureshi.
Wannan sako nashi na zuwane bayan da wasu tsagera da akw zargin ‘yan IPOB dinne suka kaiwa ofishin ‘yansanda da kuma gidan gyara hali na jihar Imo hari.
“If Miyetti Allah terror herdsmen & other murderous #Fulani groups, including Boko Haram insurgents, can be arrested, freed and rehabilitated by this neo-colonial Fulanised @NGRPresident, then no single soul deserves to be in any prison in Nigeria. If you know you know! #UGM.”