fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un:Mahaifiyar daya daga cikin abokan aikin mu ta rasu

Assalamu Alaikum, Mabiya shafin hutudole.com.

 

Allah yawa mahaifiyar daga daga cikin abokan aikinmu,  Abdullahi Musa daga Jihar Sokoto me suna Hajiya Rakiya Rasuwa.

 

Muna mika sakon ta’aziyya a gareshi da kuma fatan Allah ya jikanta da Rahama. Muna kuma barar a sakata a Addu’a.

Mungode.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *