fbpx
Monday, May 10
Shadow

Inter Milan ta kawo karshen Juventus bayan ta lashe kofin Serie A karo na farko a cikin shekaru 10

Inter ta lashe kofin Serie A karo na farko a cikin shekaru 10 bayan ta lallasa Crotone daci 2-0 inda yanzu ta fara jagoranci da maki 13 sakamakon Atalanta ta raba maki da Sassuolo bayan su tashi wasa daci 1-1.
Inter Milan ta lashe makin wasan ne bayan Christian Eriksen da Achraf Hakimi sun zira mata kwallaye biyu wanda hakn ya kawo karshen shekaru tara da Juventus ta kwashe tana lashe kofin Serie A.
Juve tayi nasarar lashe kofunan ne tare da kocin Inter na yanzu Antonio Conte da Max Allegri sai Maurizio Sarri a kakar bara. Inter Milan sau biyu kacal tasha kashi a wannan kakar a hannin AC Milan da kuka Sampdoria amma bayan nan ta buga wasan 18 ba tare da shan lashi ba wanda suka hada da wasanni 11 wanda ta samu nasara a jere.

Inter Milan win Serie A title and end Juventus’ nine-year reign as Italian champions

Antonio Conte’s side clinch Serie A title for the first time in 10 years with four matches to spare with a 2-0 win against Crotone, and Atalanta’s 1-1 draw at Sassuolo on Sunday ensured the Serie A leaders retained an unassailable 13-point cushion.
The three points, courtesy of Christian Eriksen and Achraf Hakimi goals, already brought an end to Juventus’ nine-year winning cycle which was kick-started by Conte himself in 2012 and continued by Max Allegri and Maurizio Sarri last term.
Inter have only twice tasted defeat this season – two 2-1 losses in the Milan derby in October and at Sampdoria in January, the latter followed by an ongoing 18-game unbeaten run which saw them collect 14 wins, 11 of them in a row.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *