fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Inyamurai ba su iya kisan mutane ba>>Rochas Okorocha

Tsohon Gwamnan Imo, Rochas Okorocha ya bayyana cewa, Inyamurai ba makasa bane kamar yanda ake yadawa.

 

Ya fadi hakane a Abuja wajan taron tunawa da Tsohon Firimiyan yankin Yamma, Michael Okpara.

 

Ya bayyana cewa da Inyamurai masu kisan Mutanene, ba zasu je Kano da Legas su yi Kasuwanci ba.

“I appeal to all Nigerians to stop the ethnic profiling of the Igbo. They are not murderers, otherwise they won’t be in Kano or Lagos doing business. Indeed, we are passing through one of the ugliest moments of our history.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *