fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

IPOB basu san abinda suke ba, kuma tsirarune>>Shugaba Buhari ya nanata cewa za’a musu da yaren da suka fi Fahimta

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nanata cewa, za’awa ‘yan IPOB da yaren da suka fi fahimta wajan kakkabesu.

 

Yace ya samu Rahotannin dake tabbatar masa matasa da dattawan Inyamurai basu tare da IPOB.

 

Yace kungiyar ko da ta cimma burinta, ba zata iya wani abin azo a gani ba. Dan kuwa tsurarune ‘yan Kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *