fbpx
Sunday, September 19
Shadow

IPOB nada bamabamai da tarin makamai>>Fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa, Kungiyar dake neman kafa kasar Biafra,  IPOB ta tara tarin makamai.

 

Hakanan gwamnatin alta caccaki kungiyar Amnesty da goyon bayan IPOB wadda tace kungiyar ta’addanci ce dake kashe jami’an tsaro.

 

Kakakin Gwamnatin tarayya,  Malam Garba Shehu yace amma duk da irin wannan abu ba zaka ji kungiyar Amnesty international ta yi Allah wadai da IPOB ba saidai ta yi shiru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *