fbpx
Thursday, July 29
Shadow

IPOB sun bayyana matakin da zasu dauka muddin wani abu ya samu Nnamdi Kanu

 

Kungiyar IPOB sun bayyana matakin da zasu dauka idan wani abu ya zamu shugabansu, Nnamdi Kanu.

 

IPOB ta bakin Shugabanta, Emma Powerful ta bayyana cewa, duk abinda ya samu Kanu to gwamnatin tarayya ce zasu daurawa Alhaki.

 

Sannan kungiyar tace, da karfin tsiya aka kawo Kanu Najeriya wanda hakan ke nuna cewa an take masa hakkinsa.

 

Kungiyar ta kuma ce kama Kanu ba zai sa ta saduka kan neman kafa kasar Biafra ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *