fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

IPOB sun kone motar ‘yansanda da sace dansandan

Tsageran Kungiyar IPOB sun kone motar ‘yansanda da kuma sace wani dansandan a Nnewi dake jihar Anambra.

 

Lamarin ya farune a jiya kuma har yanzu ba’a san inda yake ba.

 

Akwai sauran wasu mutane a motar ‘yansandan suma duka IPOB din ta sace su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *