fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

IPOB ta hana kiwo da cin naman shanu a jihohin Inyamurai

Kungiyar dake son kafa kasar Biafra ta IPOB ta bayyana haramta cin naman shanu da kuma kiwon su a jihohin Inyamurai.

 

Daya daga cikin wakilan kungiyar me suna, Mazi Chika Edoziem, ne ya bayyana haka inda yace zasu tabbatar da wannan mataki nan da watanni 6 masu zuwa.

 

Yace daga yanzu dabbobinsu na gida zasu rika amfani dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *