fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Iran bata ce zata kawo mana hari ba>>Dubai


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kasar Haddiyar Daular Larabawa ta hannun hukumar kula da watsa labarai ta Birnin Dubai ta karyata rade-radin da ake na cewa kasar Iran ta ce zata kawo mata hari.

Hukumar ta sanar da hakane ta shafinta na Sada zumunta inda tace Iran batace zata kawo mata hari ba dan haka labarin kanzon kuregene kuma mutane su yi watsi dashi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *