fbpx
Monday, May 10
Shadow

Irin Pantami Miliyan daya basu isa su hana Kiriatanci yaduwa a Arewa ba>>Apostle Sulaiman

Babban Malamin Addinin Korista wanda shine Shugaban cocin Omega Fire Ministries ya cacaki Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Ya bayyana cewa Irin Pantami Miliyan basu isa su hana addinin Kiristanci yaduwa a Arewacin Najeriya ba.

 

Yace suna nan suna kirka kwanakin da suka ragewa gwamnatin data gaza, kuma zasu kai Labari.

 

“1million ‘patanmis’ cannot stop the spread of Christianity In northern Nigeria or anywhere for that matter.

“Divisive mentality and separatist ideology can never produce good governance. We are counting days to the exit of a failed system. We have survived, we will survive.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *