fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Iyayen daliban Islamiya da aka sace a jihar Naija sun tara Miliyan 11 dan karbo ‘ya’yansu

Iyayen daliban Islamiya da aka sace a jihar Naija sun tara Miliyan 11 dan karbo ‘ya’yansu daga hannun ‘yan Bindiga.

 

Daya daga cikin iyayen ya shaidawa manema labarai cewa, tunda gwamnati tace ba zata biya kudin fansa ba,masu garkuwa da mutanen na barazanar kashe ‘ya’yansu ko kuma su zo suma su kamasu.

 

Yace sun tara kudinne daga karo-karo na ‘yan uwa da abokan arziki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *