fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Iyayen daliban Islamiya ta Tegina nabi masallatai da coci-coci suna neman daukin kudin da zasu karbo ‘ya’yansu

Iyayen daliban Islamiya da aka sace a Tegina, Karamar hukumar Rafi ta jihar Naija sun koma bin masallatai da Coci-Coci dan neman kudin da zasu baiwa ‘yan Bindiga su sako ‘ya’yansu.

 

Hakan na zuwa ne yayin da Rahotanni suka nuna cewa, daliban dake hannun ‘yan Bindiga sun fara kamuwa da rashin lafiya.

 

Makonni 2 da suka gabata ne, ‘yan Bindigar suka sace dalibai 137 daga makarantar. Inda suke neman a basu diyyar Miliyan 200 kamin su sakesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *