fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Iyayen daliban makarantar Islamiya ta Tegina sun shiga fargaba saboda wata irin halayya da ‘ya’yansu ke nunawa bayan an sakosu daga hannun ‘yan Bindiga

Iyayen daliban makarantar Islamiya ta Tanko Salihu Islamic school dake Tegina karamar hukumar Rafi a jihar Naija sun bayyana fargaba saboda irin halayyar da ‘ya’yansu ke nunawa bayan sakosu daga hannun ‘yan Bindiga.

 

Iyayen sun fadi cewa, ‘ya’yansu basa cin abinci sosai kuma kafafu da wasu sassan jikinsu har yanzu a kumbure suke sannan kuma basu kammala dawowa cikin hayyacinsu ba.

 

Lamarin yasa iyayen cikin damuwa sosai.

 

Masu sharhi sun yi zargin cewa, an yi gaggawar mayarwa da iyayen da ‘ya’yansu, ya kamata ne ace an bari an kammala duba lafiyarsu kamin a baiwa iyayensu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *