fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Jadon Sancho na gudanar da gwajin lafiyar shi akan komawarsa Manchester United da farashin fam miliyan 73

Sancho ya rigada ya kammala yarjejeniya da kungiyar Manchester United, kuma dan wasan mai shwkaru 21 zai tafi hutu da zarar United ta kammala siyan shi yayin da za’a fara kakar Firimiya nan wasu yan makonni.

Tsohon dan wasan Manchester Citin ya kasance daya daga cikin yan wasan Ingida da suka barar fmda bugum daga kai sai mai tsaron raga a wasan da Italiya ta lallasa Ingila ta lashe kofin gasar Euro.

Yayin da shima Rashford da Bukayo Saka suka barar da nasu kuma duk sun sha zagi a kafafen sada zumunta bayan an tashi wasan.

 

Jadon Sancho transfer: Borussia Dortmund winger having Manchester United medical ahead of £73m move

Sancho has already agreed personal terms with the Old Trafford club. The former Manchester City youth-team player is expected to go on holiday once the formalities are completed, with the new Premier League season less than a month away.

The 21-year-old was one of three England players to miss a penalty in Sunday’s Euro 2020 final shoot-out defeat by Italy at Wembley, along with soon-to-be club-mate Marcus Rashford and Arsenal’s Bukayo Saka.

All three players were targeted with racist abuse on social after the defeat.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *