fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Jafar-Jafar, Dan jaridar da ya wallafa Bidiyon Dala na Gwamna Ganduje ys tsere kasar Ingila

Babban dan jarida, Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar Wanda ya wallafa bidiyon zargin gwamna Ganduje na karbar cin hanci da dala ya tsere zuwa kasar Ingila.

 

Ya tserene tare da iyalinsa saboda zargin barazanar Rayuwa da ake masa. Ya bayyanawa Premium times cewa zai ci gaba da zama a kasar Ingila har sai an bashi tabbacin tsaron Rayuwarsa.

 

Ya tsere ne biyo bayan Rahoton cewa, wasu ‘yansanda sun je nemansa a ofishinsa dake Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *