fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Jafar-Jafar yace sanda aka wallafa labarin batanci ga fiyayyen halitta Annabi(SAW) Sowore na hannun ‘yansanda dan haka kamfanin Sahara Reporters ya kamata a dorawa laifin

Mawallafin jaridar Daily Nigeria,  Jafar Jafar ya bayyana cewa, a sands aka wallafa labarin batanci ga fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad (SAW), mawallafin jaridar Sahara Reporters,  Omoyele Sowore na hannun ‘yansanda.

 

Yace dan haka kafar Sahara Reporters din ce za’a daurawa laifin ba Sowore ba, ya kuma bayyana cewa, amma abu ne me kyau da Sahara Reporters din ta fito ta bayar da hakuri.

 

Yace itama Kungiyar Afenifere dta dattawan Yarbawa da itace ta kawo wannan magana, ya kamata ta fito ta bayar da hakuri.

 

Ya bayyana jin dadinsa da cire labari  da Sahara Reporters ta yi da kuma bayar da shawarar kaucewa wallafa labarin da zai kawo tashin hankali.

Good to hear that Sahara Reporters removed the contentious story that offended the sensibilities of Muslims.

It’s always ethical to avoid stories liable to causing hate, crisis and offence to reader’s belief, especially in this part of the world.

Sowore, who has for years washed his hands off the gatekeeping affairs of Sahara Reporters, was in police detention when the story came out. So the blame should be heaped on the medium, which did the needful by pulling down the story.

Afenifere, which set the fire, should also withdraw its statement and apologise to Muslims.

Allah Ya karawa Annabi daraja, kuma ya kare mu baki daya daga tuntuben alkalami.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *