fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Jama’a sun tsere yayin da Boko Haram suka kai hari Dikwa

Jama’ar gari sun yi ta kansu yayin da Boko Haram suka kai hari garin Dikwa na jihar Borno.

 

Wata majiya ta shaidawa Daily Trust cewa Boko Haram sun shiga garinne da Misalin karfe 6:30 na yamma ranar Litinin inda suke ta harbin kan mai uwa da wabi.

 

Saidai Sojojin sama dana kasa sun dakile harin Boko Haram din.  Wata majiyar tsaro ta tabbatar da faruwar Lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *