fbpx
Monday, November 29
Shadow

Jama’ar gari sun yiwa me baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri duka har ya mutu a Kaduna

An kama wani mutum me suna Abdullahi Muhammad Gobirawa dake zargin yana baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri a Kaduna.

 

Saidai matasa basu bari an mikashi ga jami’an tsaro ba, inda suka lakada masa dukan kawo wuka har ya mutu.

 

Har gida matasan suka je, kuma suka kasheshi da matarshi da dansa, kamar yanda Dailypost ta ruwaito

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *