fbpx
Sunday, April 18
Shadow

JAMB ta fitar da sanarwa ta Musamman kan jarabawar 2021

Hukumar Shirya Jarabawar Shiga jami’a ta JAMB ta bayyana cewa, bata fitar da ranar Rubuta Jarabawar ta shekarar 2021 ba.

 

Tace dan hakane ma take kira ga dalibai da su yi watsi da bayanan dake yawo a shafukan sada zumunta kan Jarabawar.

 

Tace idan Lokacin rijistar yayi zata sanar da jama’a kamar yanda ta Saba.

 

This is to inform the general public that no date has been fixed for 2021 UTME registration. Kindly disregard any tweet from a fake account that stated otherwise.

 

“The general public will be duly informed when the date is fixed. Thank you.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *