fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

James Rodriguez da Richarlison na shirin barin kungiyar Everton

Yan wasan Everton guda biyu James da Richarlison na shirin barin kungiyar bayan kocinta Carlo Ancelotti ya koma Real Madrid.

Tsohon kocin Everton din ya kusa taimakawa kungiyar ta cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai a kakar data gabata kafin kungiyar ta samu cikas a karshen kakar, kuma yanzu Madrid tayi wuff da kocin.

Ancelotti zai yi siyayyar yan wasa a kasuwa mai zuwa kuma yana fatan shawo kan dan wasan Brazil Richarlison shima ya biyo shi Real Madrid.

Manema labarai na Athletic sun ruwaito cewa Richarlison da Rodriguez sun shaku sosai da Ancelotti kuma basu ji dadin barin kungiyar daya yi ba, inda suma ya wasan arewacin Amurkan suka fara tunanin barin kungiyar.

 

James Rodriguez, Richarlison ‘considering Everton exits’

Everton duo James and Richarlison are reportedly considering leaving the club following Carlo Ancelotti’s sudden departure.

The former Toffees boss nearly guided Everton to European football last term before an end-of-season collapse, but Real Madrid moved swiftly to re-appoint him as their new manager following Zinedine Zidane’s exit.

A busy summer in the Spanish capital awaits for Ancelotti, and he is supposedly hoping to persuade Brazilian attacker Richarlison to move to the Bernabeu with him.

According to The Athletic Richarlison and Rodriguez – who Ancelotti also has a positive relationship with – were both stunned by the Italian’s exit, and the South American duo are considering exits from Goodison Park.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *