fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Jami’an DSS sun so su kashe ni a ranar Juma’a — Sunday Igboho

Dan gwagwarmayar kare hakkin yarbawa, Sunday Igboho ya ce dalilin da yasa ya cire rigarsa shi ne saboda daya daga cikin jami’an DSS din ya rike shi da karfin tsiya ya rike rigarsa kuma ya makure shi a wuyansa.

Sunday Igboho, ya kuma ce cin zarafin da jami’an tsaro suka yi masa a kwanan nan wani yunkuri ne na kashe shi.

Igboho ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatarwa a wani shirin rediyo mai suna ‘Tattaunawar Birni tare da Reuben Abati.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *