fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Jam’iyyar PDP ta fara Addu’o’i da Azumin kwanaki 7 dan kwace gwamnan Imo daga hannun APC

Jam’iyyar PDP reshen jihar Imo ta ayyana azumin kwanaki 7 da addu’o’i dan rokon Allah ya baiwa Emeka Ihedioha sa’a wajan kwato gwamnan jihar da kotun koli ta gwace daga hannunshi ta baiwa Hope Uzodinma na jam’iyyar APC.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sanarwar data fito daga sakatafen jam’iyyar na jiha,Nze Ray Emeane tqce a yau, Lahadi za’a fara wannan Azumi na sati guda wanda a fuk lokacin shan ruwa za’a rika tara mutane ana Addu’ar neman nasara wajan Allah.

Sanarwar ta kuma bukaci membobin jam’iyyar da su saka bakaken kaya a lokacin wannan Azumi inda ta bukaci su ci gaba da bin doka da Oda.

Ihedioha ya bukaci kotun koli data sake duba hukuncin data yanke.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *