fbpx
Friday, April 23
Shadow

Jam’iyyar PDP ta lashe zaben gaba dayan kananan hukumomin jihar Sokoto

Jam’iyyar PDP ta lashe gaba dayan zaben kananan hukumomin jihar Sokoto 23 da ya gudana.

 

Baturen zabe na jihar Sokoto, Alhaji Aliyu Sulaiman ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar, Yau, Lahadi.

 

Ya bayyana cewa, an yi zaben cikin kwanciyar hankali kuma jam’iyyu 10 ne suka shiga aka fafata dasu.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda shugaba Buharu yace, kafewar tafkin Chadi ya jefa rayuwar mutane da yawa cikin tagayyara.

“I certify that the election was conducted hitch-free and 10 political parties participated in the election.

 

“The candidates that won have the highest number of valid votes and satisfied the requirements of law.

”They are hereby declared winners and are hereby return elected according law,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *