fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Jam’iyyun da aka soke za su kai INEC kotu

Wasu jam’iyyun siyasa da hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta soke rijistarsu sun ce za su maka hukumar a kotu domin matakin da ta dauka ya sabawa doka.

Matakin na INEC — wanda ya rage yawan jam’iyyun siyasar kasar daga 92 zuwa 18 — bai zo wa da jam’iyyun ta dadi ba.
Jam’iyyar People Trust wadda daya ce daga cikin jam’iyyun da aka soke rijistarsu ta ce INEC ta danne musu ‘yanci.
“Yanzu uwar jam’iyyarmu za ta tattauna kuma a karshe zamu daukaka maganar zuwa kotu,” in ji Shugaban jam’iyyar ta People Trust Ibrahim Barde.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *