fbpx
Monday, October 25
Shadow

Jamus ta zama kasa ta farko data kai zuwa gasar cin kofin Duniya

Kasar Jamus ta zama kasa ta farko data kai zuwa gasar cin kofin Duniya a tsakanin kasashen Turai.

 

Jamus ta kai matsayin buga gasar ta shekarar 2022 ne da za’a yi a Qatar bayan lallasa Macedonia da ci 4-0.

 

Timo Werner ya ci kwallaye 2 sai Kai Havertz da Jamal Musiala da suka fi kwallaye daidai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *