fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Janar Dogonyaro mutumin kirki ne kuma ba za’a taba mantawa da gudummawar daya bayar ba>>Shugaba Buhari ya jinjinawa Sojan da ya jagoranci masa juyin mulki a shekarar 1985

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika ta’aziytar mutuwar Janar Joshua Dogon yaro ga jihar Filato da iyalansa baki daya.

 

Shugaban ya bayyana cewa a matsayinsa na soja yasan cewa, sadaukar da rayuwa wajan bautawa kasa shine babban abu da mutum zai iya yiwa kasarsa.

 

Shugaban ya kuma bayyana cewa, ya kadu sodai da jin mutuwar Dogonyaro kuma yasan irin rashin da aka yi na mutumin da ya bautawa kasarsa.

 

Yayi fatan Allah ya masa Rahama ya kuma baiwa iyalansa hakurin rashi.

 

Janar Dogonyaro yaro na daga cikin wanda suka jagoranci hambarar da mulkin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shekarar 1985 wanda ya kawo mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB.

 

PRESIDENT BUHARI EXTOLS GENERAL DOGONYARO, DESCRIBES HIM AS ‘A THOROUGHBRED SOLDIER’

President Muhammadu Buhari has described the death of the former Chief of Defence Staff, Lieutenant General Joshua Dogonyaro as “a great loss not only to the Nigerian military, but also to the country because of his patriotic sacrifices in defence of its unity and territorial integrity.”

“The death of Dogonyaro comes as a great shock to me because as a soldier, I know what it means to lose such an officer and a gentleman who gave his best in the service of the country,” the President says.

As a thoroughbred soldier who had professionally distinguished himself in the course of his military career, the President notes that “laying down one’s life for the country is one of the greatest sacrifices any citizen can make to his country. General Dogonyaro’s incalculable contributions will be remembered for years to come.”

President Buhari also extends deepest condolences to the Government and people of Plateau State on the passing of ‘‘this legendary general’’.

He prays Almighty God to bless the soul of the departed and grant his family the fortitude to bear the loss.

Garba Shehu
Senior Special Assistant to the President
(Media & Publicity)
May 13, 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *