fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Jerin mutane 7 da hare-haren yan bindinga da masu satar mutane yafi shafuwa – Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya lissafa jerin mutane da hare-haren yan bindinga da masu garkuwa da mutane suka shafa.

Shehu Sani ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter.

Mutane bakwai hare-haren yan bindinga da masu satar mutane ya shafa a Arewacin Najeriya.

1.Daliban Makarantar Sakandare

2.Direbobi

3.Manoma

4.Mata

5.Sarakunan gargajiya

6.Malaman Jami’oi

7. ‘Yan banga

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *