fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ji abin mamakin da ‘yan Bindiga suka gayawa Sarkin Kajuru kamin su sakeshi

‘Yan Bindiga da suka sace Sarkin Kajuru a Jihar Kaduna a karshe dai sun sakoshi a jiya.

 

Sun saceshine tare da iyalansa 13 ciki hadda wasu fadawansa. Saidai shi kadai suka sako.

 

‘Yan Bindigar sun sake sarkin me shekaru 85 ne bayan da suka ce tun da suka saceshi suka kasa samun nutsuwa.  Sun kuma kara da cewa, dan girman Allah yayi hakuri kan abinda suka masa.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa, ‘yan Bindigar ne da kansu suka sako Sarkin suka kuma rakashi inda aka karbeshi, amma sun ce zasu ci gaba da rike sauran wamda suka sace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *