fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ji abinda Mansurah Isah ta cewa tace, bayan Daso tace tafi su kyau ita da ‘ya’yanta

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Mansurah Isah ta bayyana cewa ita uwar sojoji ce.

 

Ta saka hotonta tare da ‘ya’yanta a shafinta na sada zukunta inda ta yi wancan rubutu q kasan hoton.

 

Hoton ya kayatar da masoyanta da dama inda sukai ta mata fatan Alheri. Abokiyar aikinta, Saratu Gidado wandda aka fi sani da Daso, cikin barkwanci ta cewa Mansurah Isah “Duk na fiku Kyau”.

 

Mansurar ta bata amsar cewa, “Mun sani Sosai”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *